Julian Alsopv (an haife shi a kasar Ingila) ya kasance ƙwararren dan wasa ne na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila.