Joyce Joseph malfil

Joyce Joseph Malfil ƴar wasan Taekwondo ce, kuma yar Najeriya da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar tagulla a Gasar Wasannin Afirka na 2011 a cikin +73 kilogiram na.

Farkon rayuwa da karatu

Aikin wasanni

Joyce ta halarci wasannin Afirka na 2011 da aka gudanar a Maputo, Mozambique a cikin 73 kg, ta lashe lambar tagulla.

Manazarta