Joseph Brahim Seid (an haife a shekarar 1927 a N'Djamena – sannan ya mutu a shekarar 1980) marubuci ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Chadi. Ya yi ministan shari'a daga shekarar 1966 zuwa 1975.
Tarihin Rayuwa
Karatu
Iyali
Siyasa
Rubuce-rubuce
A matsayinsa na marubuci an san shi da ayyukan Au Tchad sous les étoiles ("A Chadi ƙarƙashin taurari", a shekarar 1962) da Un enfant du Tchad ("Yaron Chadi", 1967), dangane da rayuwarsa.
Manazarta