Joseph Beuys

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Joseph Beuys
hulan Joseph beuys

Joseph Beuys (An haifeshi a shekarar 1921-1986) ya kasance ɗan ƙasar Jamus ne mai fasaha wanda ya ba da gagarumin ƙarfafawa ga fasaha da zamantakewar Yammacin Turai a ƙarni na 20. Ayyukansa suna wakilta a cikin tarin abubuwa da gidajen tarihi a duniya.

Adabi

Energy Plan for the Western Man. Joseph Beuys in America. Compiled by Carin Kuoni. Four Walls Eight Windows, New York 1990.