Joseph Akpala (an haife shi a shekara ta alif 1986) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2008.