Joseph Eberendu Ahaneku and haifeshi a 1962 shine shugaban makarantar Nnamdi Azikwe University da ya gabata daga shekarar 2014 zuwa 2019. Dan garin Nnarambia Ahiara Ahiazu Mbaise, Imo State Nigeria ne.