Karamar Hukumar Musawa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dangani
- Danjanku/karachi
- Garu
- Gingin
- Jikamshi
- Kira
- Kurkujan 'a'
- Kurkujan 'b'
- Musawa
- Tuge
- Yaradau/tabanni
Manazarta
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Musawa