Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ingawa

Karamar Hukumar Ingawa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Agayawa
  2. Bareruwa/ruruma
  3. Bidore/yaya
  4. Dara
  5. Daunaka/b.kwari
  6. Dugul
  7. Ingawa
  8. Jobe/kandawa
  9. Kurfeji/yankaura
  10. Manomawa/kafi
  11. Yandoma

Manazarta