Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Dutsi

Karamar Hukumar Dutsi ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Dan aunai
  2. Dutsi a
  3. Dutsi b
  4. Kayawa
  5. Ruwankaya a
  6. Ruwankaya b
  7. Sirika a
  8. Sirika b
  9. Yamel a
  10. Yamel b

Manazarta