Karamar Hukumar Charanchi ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Banye
- Charanchi
- Doka
- Ganuwa
- Koda
- Kuraye
- Majen wayya
- Radda
- Safana
- Tsakatsa
Manazarta
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Charanchi