Jerin Sunayen Mazaɓu na karamar Hukumar Gabasawa

Karamar Hukumar Gabasawa dake a jahar Kano tana da Mazaɓu guda goma sha Ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka.[1]

  1. Gabasawa
  2. Garun danga
  3. Joda
  4. Karmaki
  5. Mekiya
  6. Tarauni
  7. Yantar arewa
  8. Yautar kudu
  9. Yumbu
  10. Zakirai
  11. Zugachi.

Manazarta

  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?' state=Kano&lga=Gabasawa&ward=Garun%20danga