Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Bauchi.[1] An kafa jihar Bauchi ne a ranar 3 ga Fabrairun 1976 lokacin da aka raba jihar Arewa maso Gabas zuwa jihohin Bauchi, Borno, da Gongola.[2]