Jaridun da ake bugawa a Najeriya suna da kyakkyawar ka'idar dasuke amfani dashi wajen "bugawa kuma a ya samo asali tun zamanin mulkin mallaka a lokacin da suka kafa iyayen gidan jaridun Najeriya irin su Nnamdi Azikiwe, Ernest Ikoli, Obafemi Awolowo da Lateef Jakande sune suka yi amfani da takardunsu wajen fada don samun yanci.
Har A zuwa shekarar 1990, yawancin wallafe-wallafen mallakin gwamnati ne, amma takardu masu zaman kansu kamar su Daily Trust, Nigerian Tribune, The Punch, Vanguard, da Guardian sun ci gaba da tona asirin badakalan ta gwamnati da ta masu zaman kansu duk da kokarin da gwamnati keyi na murkushe su.
A Dokokin da suka shafi kafofin yada labarai, gami da jaridu,sun bazu ne a sassa daban-daban ne. Akwai kyakkyawawan hanyoyin tattaunawa da nazari N R T HAJSAnan dokokin.
Wasu Jaridun suna dogaro ne da tallan da wasu kamfanoni mallakar masu iko su sanya su. A wasu lokuta, surinka yin abunda ba daidaiba kuma wannan yana sa jaridu suyi taka tsantsan wajen bayar da rahoto game da laifuka ko abubuwan da ake zargi da aikata laifi, kuma wani lokacin suna ɗauke da labaran da ke nuna cin hanci da rashawa yadda ya dace. Nazarin jaridu yana nuna suna ɗaukar maza, wanda ke nuna bambancin al'adun. 'Yan jaridu kaɗan ne ke tattaunawa game da mata masu amfani da hotunan sassan jikinsu. wajen samun kuɗi ƙuma haka yake tun 1980s yawan wallafe-wallafe hakan naci gaba da haɓaka.
Izuwa na 2008 akwai da kana nan yan jaridu da suka kai 100 na jaridun ƙasa, Jaridun yanar gizo sun shahara sosai tun bayan bunkasa amfani da yanar gizo a Najeriya; fiye da kashi goma cikin ɗari na manyan rukunin yanar gizo hamsin a cikin ƙasar suna sadaukar da kai ne ga jaridun kan layi. Saboda ingantaccen wayar hannu da karuwar wayoyi, yan Najeriya sun fara dogaro da yanar gizo domin samun labarai. Jaridun kan layi ma sun iya tsallake takunkumin gwamnati saboda ana iya raba abubuwan ba tare da buƙatar kowane kayan more rayuwa ba. Sakamakon katse hanyoyin kafofin labarai na gargajiya wadanda suka mamaye masana'antar yada labarai. Jaridun yanar gizo na kwanan nan sun hada da Sahara Reporters, Ripples Nigeria da Premium TimesN r t Hausa.
Jerin jaridu
Wannan jerin jaridu ne a Najeriya . Jerin ya hada da jaridu da jaridu na yanar gizo wanda ake bugawa a halin yanzu a Najeriya wadanda ke yadawa ko kuma wadanda suke manyan jaridu na cikin gida.
"Nigeria". Electronic Newspapers of Africa. Virtual Libraries: African Studies. New York, USA: Columbia University Libraries.
Karen Fung, African Studies Association (ed.). "News (by country): Nigeria". Africa South of the Sahara. USA – via Stanford University. Annotated directory
"Newspapers Held in Microform: Nigeria" (PDF). Cooperative Africana Materials Project. United States: Center for Research Libraries. 2012.