James Rushout

James Rushout
Member of the 1661-79 Parliament (en) Fassara

1670 - 1679
District: Evesham (en) Fassara
Member of the 1689-90 Parliament (en) Fassara


District: Worcestershire (en) Fassara
Member of Parliament in the Parliament of England (en) Fassara


Member of the 1681 Parliament (en) Fassara


District: Evesham (en) Fassara
Member of the 1680-81 Parliament (en) Fassara


District: Evesham (en) Fassara
Member of the 1679 Parliament (en) Fassara


District: Evesham (en) Fassara
Member of the 1690-95 Parliament (en) Fassara


District: Evesham (en) Fassara
Member of the 1695-98 Parliament (en) Fassara


District: Evesham (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Maris, 1644
ƙasa Kingdom of England (en) Fassara
Mutuwa 16 ga Faburairu, 1698
Makwanci Church of St Peter and St Paul, Blockley (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi John Rushout
Mahaifiya Anne Godschalch
Abokiyar zama Alice Pitt (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Christ Church (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba Cavalier Parliament (en) Fassara
Exclusion Bill Parliament (en) Fassara
Habeas Corpus Parliament (en) Fassara

Sir James Rushout, shine na farko 1st Baronet an haifeshi a ranar 22 ga watan Maris 1644 ya mutu a 16 Fabrairu 1698, na Northwick Park, Worcestershire, wani mai mallakar ƙasar Ingila ne kuma ɗan siyasa wanda ya zauna a cikin House of Commons tsakanin 1670 zuwa 1698.

Tarihi

Rushout shine ɗan John Rushout, ɗan Fishmonger, na St Dionis Backchurch, London da Maylords da matarsa ta farko, Anne Godschalk, 'yar Joas Godschalk, ɗan kasuwa, na Fenchurch Street, London. Ya gaji mahaifinsa a shekara ta 1653.

Ya yi matriculated a Christ Church, Oxford a 1660 kuma an ba shi MA a 1661. An ƙirƙiri shi Baronet yana ɗan shekara 17 a ranar 17 ga Yuni 1661.

An mayar da Rusout a matsayin dan majalisa na Evesham a zaben fidda gwani na ranar 22 ga Fabrairu 1670 kuma ya zauna har zuwa 1685. Ya sayi Northwick Park a 1683 kuma ya yi gyare-gyare mai yawa na gidan a 1686. A babban zaben Ingila na 1689 aka dawo da shi. a matsayin MP na Worcestershire. Ya koma Evesham a babban zaben Ingila na 1690. A cikin Afrilu 1697, sarki ya zabe shi ya zama jakada a Konstantinoful, amma ya mutu kafin ya dauki nadin.

Manazarta

[1] [2] [3]

  1. okayne, George Edward, ed. (1903), Complete Baronetage volume 3 (1649-1664), vol. 3, Exeter: William Pollard and Co, retrieved 9 October 2018
  2. Foster, Joseph. "Rokebye-Ryves in Alumni Oxonienses 1500-1714 pp. 1277–1295". British History Online. Retrieved 7 September 2019.
  3. "RUSHOUT, Sir James, 1st Bt. (1644-98), of Maylords, Havering atte Bower, Essex and Northwick Park, Blockley, Worcs". History of Parliament Online (1660-1690).