James Ikechukwu (an haife shi a 6 ga watan Maris shekara ta 1924) a Idumuje-Unor, Bendel State, Nigeria, shahararran Sarki na gargajiya.
Iyali
Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza biyu.
Karatu da aiki
Trinity School, Kafanchan, shugaban Idumuje Clan's Development Committee, tsohon patron, Idumuje Branch, Action Group Party of Nigeria[1]
Manazarta
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. : p.p,324.381|edition= has extra text (help)