Jacob Ba (an haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da hudu miladiyya 1984) shi ne dan wasan kwallon kafa ta kasar Mauritaniya.[1]
Sana'a
Aikin kulob
An haife shi a Saint-Louis, Senegal, Ba ya buga wasan kwallon kafa a Senegal, Faransa, Spain, Morocco da Belgium da Linguère, Martigues, Gazélec Ajaccio, Dijon, Tours, Gueugnon, Terrassa, Kenitra, Union Royale Namur, Aurillac FCA, Angoulême CFC, Limoges FC da SO Cholet. [2] [3]
Ayyukan kasa da kasa
Ba ya fara buga wasansa na farko a kasar Mauritania a shekara ta 2008, inda ya samu buga wasanni hudu gaba daya. [2]
Manazarta
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. Jacob Ba Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ 2.0 2.1 Jacob Ba at National-Football-Teams.com
- ↑ Jacob Ba at Soccerway