J.P. Clark, (an haife shi a ranar 6 ga watan afrilu, 1935). Dan Nigeria ne, kuma marubuci.[1]
Farkon rayuwa da Karatu
An haifi Clark a Kiagbodo A Nigeria. Babanshi Dan Kabilar Ijaw Ne. Mamanshi Kuma Yar asalin Urboho. [2]
Clark yayi makarantar (Native Authority School, Okrika) a karamar hukumar Burutu. Sannan kuma Yayi (Government College, Ughelli). Sannan yayi digirinsa a Jami'ar Ibadan Inda ya karanci turanci. (BA English
Aiki
Yayi aiki a ma'aikatar tattara bayanai na tsohuwar yankin yarabawa ta Nigeria (Western Region Of Nigeria). Kuma yayi aiki a mat say in edita a (Daily Express). Yayi aiki a matsayin Ferfesa a Jami'ar Jihar Legas.
Mutuwa
An bayyana mutuwar Clark a 13 ga watan octoba na shekarar 2020.