Ibrahim Hassan (an haife shi ranar 25 ga Yuli, 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefe a Zamalek SC a gasar Premier ta Masar.[1]