Ibrahim Hamza ɗan siyasar Najeriya ne. An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Soba a majalisar wakilai daga shekarun 2019 zuwa 2023. [1]
Rayuwar farko
An haifi Ibrahim Hamza a shekarar 1974. Ya fito ne daga jihar Kaduna. [1]
Aikin siyasa
A zaɓen 2019, ya tsaya takarar ɗan majalisar wakilai na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma ya yi nasara inda ya doke abokin takararsa Khalid Ibrahim na jam’iyyar PDP. Ya taɓa rike muƙamin Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kaduna. [2][3]
Manazarta
↑ 1.01.1"Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-10. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content