Ibrahim Danko

Ibrahim Danko mawaki ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya jima dayin tashe a masana'antar a fannin waƙa. Ana Kiran sa da suna "Mai kiɗa da Waka"[1]

Waka

Ana masa kirari da sarkin waƙa ko mai kiɗa da waƙa

Ya fara son waƙa ne sanadiyyar wani mai busa sarewa da yake zuwa makarantar su da masu masa waƙa tunda ga nan yake sha'war waƙa. Daga nan yaje ya koyi busa sarewa. A cikin garin Jos. Yana da shagon aski abokan sa suna zuwa aski a cikin su akwai ƴan fim.[2] Sai sukaji yadda ya iya suka ce masa akwai Wani fim da zasui ze musu Busan sarewa. Bayan an gama fim din sai sukaje wajen Mai tace fina finai, shine tace waya busa sarewa SE sukace masa abokin su ne a Jos , SE yace be yadda ba a kirani nazo nayi. Dana zo aka sani a sutodiyo nayi busa kala kala. Da yaga kwarewa ta yace ga kayan zamani nazama nine na farko a arewa da aka koya mawa Kuma ana biyana albashi. Daga Nan tunda ina son Waka nai amfani da damata na koyi waka.[3]

Manazarta

  1. https://www.dandalinvoa.com/amp/na-hadasu-gaba-daya-da-kuma-kidan-sudan/2933054.html
  2. https://www.worldtamilchristians.com/ambaton-allah-album-rabo-ibrahim-danko-hausa-song/
  3. https://fimmagazine.com/tag/ibrahim-danko/