Ibrahim Ayesh

Ibrahim Ayesh
Rayuwa
Sana'a

Ibrahim Ayesh ɗan ƙwallon Masar ne wanda ke buga wa ƙungiyar Ghazl El Mahalla ta kasar Masar wasa a matsayin ɗan wasan, tsakiya. [1][2]

Tarihin Rayuwa

An haifi Ibrahim Ayesh a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1998 a Masar.[3][4] Ya fara aiki da Tigris Valley a shekarar 2018. A shekarar 2022 aka mayar da shi Aswan SC kuma a shekarar 2023 ya koma Ghazl El Mahalla. [2][3][5][6]

Manazarta