Hussaini Muhammad Jallo

Jallo Hussaini Mohammed ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Igabi ta jihar Kaduna a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2]

Manazarta

  1. Silas, Don (2023-02-28). "Election result: PDP's Muhammad-Jallo wins Igabi Federal Constituency in Kaduna". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Jeremiah, Urowayino (2024-02-04). "Kaduna Re run: Rep Jallo charges Police to fish out killer of supporter". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.