Henry Odein Ajumogobia (An haifeshi ranar 29 ga watan Yunin shekarar 1955). Ya kasance lawya ne na kasar Najeriya, wanda ya riƙe matsayin ministan jiha na hada-hadan man-fetur (minister of state for petroleum resources) a tsakanin shekara ta 2007, zuwa shekarar 2009, sannan se minstan Harkokin Waje (Foreign Affairs) tsakanin Aprelun shekarar 2010, zuwa watan Julin shekarar 2011[1]. Ya kuma kasance shugaban Nigeria's delegation to Opec a tsakanin shekarar 2007, Zuwa watan Disambar shekarar 2008[2]
Karatu
Henry Odein Ajumogobia ya halarci wadannan makrantu;LLB ( Lagos) a jami'ar Legas (1975-1978), B.L a Nigerian Law School (1979), LL.M (Harvard) a shekarar 1988.
Aiki
Ajumogobia ya zana Senior Advocate na Najirya a shekarar 2003, kuma an bashi matsayin Attorney General kuma Comminsioner of justice a jihar Rivers a shekarar 2003.