Harin masallaci a Mazakuka

Infotaula d'esdevenimentHarin masallaci a Mazakuka
Map
 10°00′32″N 5°10′45″E / 10.0089°N 5.1793°E / 10.0089; 5.1793
Iri attack on mosque (en) Fassara
Kwanan watan 25 Oktoba 2021
Wuri Mashegu
Ƙasa Najeriya
Adadin waɗanda suka rasu 18
Adadin waɗanda suka samu raunuka 4

A ranar 25 ga watan Oktoba, 2021, wasu ƴan bindiga sun kai hari a wani masallaci a jihar Niger da ke arewacin Najeriya a lokacin sallar Asuba. Sun kashe masu ibada 17 da limami ɗaya tare da jikkata wasu mutane huɗu.[1][2]

Rikicin ya ɓarke ne a ƙauyen Mazakuka da ke yankin Mashegu a jihar Neja. Maharan waɗanda ake kyautata zaton ƴan kabilar Fulani ne, sun gudu ne bayan harbin.[3][4]

Manazarta