Harin Bam a Gombe da Bauchi, 2014Iri |
aukuwa |
---|
Bangare na |
Rikicin Boko Haram |
---|
Kwanan watan |
22 Disamba 2014 |
---|
|
|
|
Wuri |
Gombe, |
---|
|
|
|
Adadin waɗanda suka rasu |
27 |
---|
Adadin waɗanda suka samu raunuka |
60 |
---|
A ranar 22 ga watan Disamban 2014, an kai hare-haren bama-bamai kan wasu fararen hula a wasu garuruwa biyu na Arewacin Najeriya, inda suka kashe mutane 27 tare da jikkata wasu 60.
Wuri
Gombe
Na farko ya faru ne a wata tashar mota da ke garin Gombe a jihar Gombe a Najeriya. Ya kashe mutane 20.
Bauchi
Bam na biyu ya fi karfi kuma ya faru ne a wata kasuwa da ke Bauchi a jihar Bauchi.[1][2]
Manazarta