Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Harare (lafazi : /harare/) birni ne, da ke a ƙasar Zimbabwe. Shi ne babban birnin ƙasar Zimbabwe. Harare yana da yawan jama'a 2,800,000, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Harare a ƙarshen karni na sha tara.