Gwoza karamar hukuma ce, dake a Jihar Borno, a Nijeriya.[1]
Gundumomin karamar hukumar Gwoza
- Hausari
- Gadamayo
- Hambagda
- Dlimankara
- Jaje
- Blablai
Yaruka
Yaren Kanuri, yaren Cineni ,yaren ede,Yaren avda,yaren Guduf-Gava, Gvoko yaren Lamang, yaren Mafa Language da kuma yaren Waja. duka anayinsu a cikin karamar hukumar Gwoza.
Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.