Gundumar Abou El Hassan gunduma ce ta lardin Chlef, tana a akan Tekun Bahar Rum, arewacin Aljeriya. Gundumar ta ƙunshi babban birnin tarayya, Abou El Hassan, mai ɗauke da jimilar mazauna kusan dubu 20,164 bisa ga ƙidayar shekara ta 1998.[1]
An kuma raba gundumar zuwa gundumomi 3:[2]