Grace Apiafi ( an haife ta 27 ga watan Nuwamba 1958) tsohuwar ƴar tsere ce daga Najeriya, wacce ta fafata a wasan shot put da discus throw a yayin wasanta. Ta wakilci kasarta ta Afirka ta Yamma a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1988 a birnin Seoul na kasar Koriya ta Kudu, inda ba ta kai ga wasan karshe ba a kowacce gasa.
Gasa ta duniya
Hanyoyi hadin waje
Manazarta