Gladys ThompsonRayuwa Haihuwa
6 ga Afirilu, 1983 (41 shekaru) ƙasa
Laberiya Karatu Harsuna
Turanci Sana'a Sana'a
dan tsere mai dogon zango
Athletics Records Specialty
Criterion
Data
M
Personal marks Specialty
Place
Data
M
tambatin gasar da taje
Gladys Thompson (an haife ta a ranar shidac Afrilu 1983) ƴar wasan tseren Laberiya ce. Ta yi gasa a tseren mita 200 na mata a gasar Olympics ta 2004 . [ 1]
Bayanan da aka ambata
↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Gladys Thompson Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC . Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 22 July 2017 .