ANYONA, George Moseti, (an haife shi a shekara 1940), a Gatuta, kasar Kenya, sannan ne dan siyasa na kasar Kenya.[1]
Iyali
Yana da mata da yaya Mata biyu da Namiji daya.
Karatu da aiki
Tombe Primary School, 1952-54, Sengera Intermediate School, 1955-58, Alliance High School, Kikuyu, 1959-64, Makerere University College, Kampala, 1965-68, mataimakin secretary na Office of the President, 1968-70, yakasance secretary general na kungiyar general, Kenya Red Cross, 1971, yazo yayi manager a fannin district sales manager (Kenya), British Airways, 1971-74, aka zabe shi a matsayin dan kungiyar Parliament for Kitutu East, 1974-77, tsohon dan kungiyar Kenya African National Union (KANU).
Manzarta
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. : p.p,324.381|edition= has extra text (help)