George Calil (ya mutu a shekara ta 1967) babban ɗan kasuwa ne ɗa Lebanon wanda ke gudanar da kasuwancinsa a birnin Kano da kasar Najeriya . Ya kasance babban dan kasuwa a cikin shekarun 1940 zuwa shekarar 1960 kuma yana daya daga cikin 'yan kasuwa na farko da suka saka hannun jari a masana'antu a birnin Kano da sauran sassan kasashen duniya
Manazarta