BENOIT, Gaëtan Michel Norman, an haife shi a shekara 1942, a yankin Mauritius, ya kasance shahararran masani a aiki kin library.[1]
Karatu da aiki
Ya zurfafa ilimi a fannin Information Science, aka bashi matsayin City Librarian na yakin Port Luis, Dan kungiyar Chamber of Commerce and Industry, Mai dubi Mauritius Family Planning Association.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. : p.p,324.381|edition= has extra text (help)