Gasar cin kofin kwallon kafa ta Mata ta Ƙasar Djibouti
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Gasar cin kofin kwallon kafa ta Mata ta Ƙasar Djibouti
Gasar Cin Kofin Mata na Djibouti ( Larabci: بطولة دجيبوتي للسيدات ) ita ce ta farko a gasar kwallon kafa ta mata a [[Jibuti [ƙasa]|Djibouti]].Hukumar kwallon kafa ta Djibouti ce ke gudanar da gasar.
Tarihi
Gasar mata ta Djibouti ta farko an fafata ne a kakar wasa ta shekarar 1999-00, kungiyar Bis Mer Rouge ce ta lashe gasar.