Gasar Kwallon Kafa ta Mata ta Malawi |
---|
Bayanai |
---|
Wasa |
ƙwallon ƙafa |
---|
Ƙungiyar MGasar kwallon kafa ta mata ta Malawi da ake kira kuma Elite Women's League ita ce babbar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata a Malawi . Hukumar kwallon kafar mata ta kasa ce ke gudanar da gasar wadda memba ce ta kungiyar kwallon kafa ta Malawi .
Tarihi
An kafa ƙwallon ƙafa ta mata a cikin shekarar 1998 a Blantyre . An kafa ta da farko, Ƙungiyar Mata ta Blantyre wadda daga baya ta zama Ƙungiyar Yanki na Mata na Blantyre da kuma an ƙaddamar da ita a wasu yankuna. A shekarar 2020 aka fara gasar mata ta Malawi ta farko wacce ta kunshi yankuna uku na kungiyoyin tsayi kowannen su zai rabu zuwa yanki da na kasa.
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje