Fasofoot D1 ita ce babban rukuni na Hukumar Kwallon Kafa ta Burkinabé.[1] An kirkiro ta a cikin shekarar 1961.