A ranar 5 ga Yuli, 2021, wasu gungun ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane a garin Chikun, Najeriya.[1][2]
Da misalin ƙarfe 1:45 na safiyar ranar 5 ga Yuli, 2021, wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai sama da 140 daga makarantar sakandare ta Bethel Baptist dake Kujuma, Chikun, jihar Kaduna, Najeriya. An ceto dalibai 26 da wani malami. [1][2]