Ogochukwu Frank Onyeka (an haife shi 1 ga Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Brentford da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta