Frank Itom wanda kuma aka sani da Frank Ileogben, ɗan Najeriya ne mai ƙirƙirar (bidiyo/hotuna ko rubuta a shafin sada zumunta) mai bayar da labari.[1][2][3]
Rayuwar farko da aiki
An haifi Frank a Owan West a Jihar Edo a Najeriya.[4] Aikin sa ya fara ne a cikin 2015 amma ya fara ganin babban nasara a cikin 2020 lokacin da ya fara ƙirƙirar (bidiyo /hotuna ko rubuta a dandalin sada zumunta) a hukumance.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.