Frank Barson (an haife shi a shekara ta alif ɗari takwas da casa'in da daya 1891 - ya mutu a shekara ta 1968) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.