Amele Adefemi Olubunmi D. (an haife shi a ranar 14 Nuwamba 1983), wanda aka fi sani da Femi D, mai watsa shirye-shiryen Rediyo ne da Talabijin na Najeriya, mai gabatar da jawabi, mai gabatar da shirye-shiryen yanar gizo, kuma dan jaridar siyasa.[1] Batutuwan da ake tattaunawa akai-akai kan shirye-shiryensa sun hada da raya manufofin kasa, tattalin arziki, shugabanci, da kuma harkokin kasa da kasa. A cikin shekara ta 2020, YNaija ya jera shi cikin manyan mutane 100 na kafofin watsa labarai na shekara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.