Fashewar Wani abu a Imo-RibasIri |
event (en) |
---|
Kwanan watan |
22 ga Afirilu, 2022 |
---|
|
|
|
Ƙasa |
Najeriya |
---|
|
|
|
Adadin waɗanda suka rasu |
110 |
---|
A ranar 22 ga Afrilu, 2022, wani abin fashewa, yafashe a kudancin Najeriya ya kashe mutane 110.[1][2][3] Hakan ya faru ne a wata haramtacciyar matatar mai da ke kan iyakar jihar Imo da jihar Ribas. [2] [3]
Manazarta