Eva Verona Teixeira Ortet tsohuwar ‘yar majalisa ce ta Majalisar Dokokin Pan-Afirka daga Cape Verde . [1]
Ta kasance memba na Jam'iyyar Afirka don Independence of Cape Verde (PAICV).
A farkon zuwa tsakiyar shekarun 2010, ta koma Cape Verde. Daga Satumba 2014 zuwa Yuni 22, 2016, ta zamo Ministan Ci gaban Karkara a a karkashin majalisa José Maria Neves na 6.
Manazarta