Esther Nkansah

Esther Nkansah
Rayuwa
Haihuwa Ghana
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara
Tutar kasarshi ghana

Esther Lily Nkansah (an haife ta a shekara ta 1948 - ta mutu a ranar 28 ga watan Disamba na shekara ta 2019) [1] lauya ce Dan Ghana kuma tsohuwar Ministan Yankin Yamma daga 1997 zuwa 2001 a karkashin Gwamnatin Rawlings. [2][3][4] A shekara ta 2010, Shugaba Atta Mills ya sanya mata suna a cikin kwamitin Bankin Ghana mai mambobi 10 don taimakawa gwamnati tare da Better Ghana Agenda.[5]

Bayanan da aka ambata

  1. Notice of death of Esther Nkansah, modernghana.com. Accessed 21 February 2024.
  2. "NPP Persecution Won't Halt NDC's Reorganisation - Lily Nkansah". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-04-30.
  3. "Ghana Ministers". guide2womenleaders.com. Retrieved 2019-04-30.
  4. "You are the bae [bane - sic] in Mahama's government, Dr Joyce Bawa Mogtari". www.primenewsghana.com. Retrieved 2019-04-30.
  5. "President Mills inaugurates Board of Bank of Ghana". BusinessGhana. Retrieved 2019-04-30.