Erin-Ile, Kwara

Erin-Ile, Kwara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Erin-Ile kungiyar noma ce a jihar Kwara, Najeriya. Wani tsohon gari ne mai tarihi wanda aka yi tun a karni na 13. A da ita ce hedikwatar karamar hukumar Oyun kafin ta koma Ilemona. An kafa Erin Ile a shekara ta 1225 AD daga Yarima Odumasa apayaan (first elerin) da sauran mayaka irin su olowe da sauransu.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta