Egg of Life fim ne na Najeriya na shekara ta 2003 duk game da warkar da yarima a gefen mutuwa. Ame ne ya ba da umarnin kuma Kabat Esosa Egbon & Ojiofor Ezeanyaeche ne suka rubuta shi.[ 1] [ 2] [ 3] '
Ƴan Wasa
Padita Agu a matsayin Nkem[ 4]
Sam Ajah a matsayin Madu
Funke Akindele a matsayin Isioma
Ozo Akubueze a matsayin Ichie Arinze
Gazza Anderson a matsayin Segbeilo
Nina Bob-Chudey a matsayin Obiageli
Clarion Chukwura a matsayin Firist
Pete Edochie a matsayin Igwe
Fidelis Ezenwa a matsayin Ogbuefi Nwabuzor
Ifeanyi Ezeokeke a matsayin Ikemefuria Snr
Nnadi Ihuoma a matsayin Chioma
Sabinus Mole a matsayin Amaka
Dike Ngwube a matsayin Ogogo
Somtoo Obasi a matsayin jariri
Ebele Okaro-Onyiuke a matsayin Lolo
Stanley Okereke a matsayin Okonkwo
Georgina Onuoha a matsayin Buchi
Bayani game da fim
a gefen mutuwa yana buƙatar ceto ta hanyar kwai na sihiri na rayuwa, wannan ƙungiyar 'yan mata su je gandun daji don ceton ransa bisa ga Firist.
Duba kuma
Funke Akindele
Amaechi Muonagor
Wanene shugaba (fim na 2020)
Manazarta
↑ "Andy Boyo, Andy Amenechi, Chika Onu, others inducted into CCFF" . The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-04-02. Archived from the original on 2022-07-31. Retrieved 2022-07-31 .
↑ izuzu, chibumga (2017-02-16). "" Egg of Life" vs "Igodo" - Which is your favourite classic epic movie?" . Pulse Nigeria . Retrieved 2022-07-31 .
↑ "Egg of life" – via ResearchGate.
↑ Tv, Bn. "#BNMovieFeature: Watch Funke Akindele-Bello, Padita Agu & Nkiru Sylvanus in this Nollywood Classic "Egg of Life" " . www.bellanaija.com (in Turanci). Retrieved 2022-07-31 .