Edward Rubin Griffin (an haifeshi ranar 15 ga watan Yul, 1968) ya shaharren Dan wasan barkwancinci ne Kuma jarumi ne a harkar fim a kasar Amurka. Shine Wanda akafi sani da shahara a matsayin eddie sherman acikin fim dinsa Wanda ya shahara Mai suna undercover brother Kuma sunansa ya kasance na 61 cikin shahararru a cikin yan wasan barkwanci guda Dari a duniya
[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
- ↑ Comedy Central Presents: 100 Greatest Stand-Ups of All Time at IMDb
"Eddie Griffin finds his material in his funky, troubled family". Archived from the original on March 27, 2018. Retrieved October 11, 2009