David Jimkuta ɗan siyasar Najeriya ne, ɗan majalisar dattawa ne mai wakiltar mazaɓar Taraba ta Kudu tun bayan zaɓen shekarar 2023 da ta gabata. An zaɓe shi a zaben majalisar dattawan Najeriya a 2023 a ƙarƙashin jam'iyyar APC. Ya kayar da ɗan takarar jam'iyyar PDP, tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta