David Ishaya Lalu ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar wakilin tarayya mai wakiltar mazaɓar Bokkos/Mangu ta jihar Filato a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]
Manazarta
- ↑ Bode (2024-07-29). "Lalu distributes 13 trucks of fertilizers to support Mangu/Bokkos farmers". National Accord Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
- ↑ Abuja, Tony Akowe (2024-02-15). "Reps to probe Mangu Dam contract abandoned for 22 years". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
- ↑ Ibrahim-Animashaun, Lateefat (2024-01-30). "House Sets Up Committee To Probe Plateau Killings". Voice of Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.