Brink, David Charles, (an haifeshi a ranar 9 ga watan Agusta, shekara ta 1939) a Springs South Africa. Ya kasance shahararran mai kasuwanci ne a ƙasar South Africa.
Iyali
Yana da mata da yaya Mata uku da kuma namiji daya.
Karatu da aiki
Potchef stroom Boys High School, University of the Witwatersrand (Master of Science, Engineering and Mining), London School of Economics ( Certificate in Business Adminstration), yasama matsayin na chief executive Murray and Roberts Group of companies a shekara ta, 1986.[1]
Manazarta
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. : p.p,324.381|edition= has extra text (help)